Labaran Siyasa

Duk dan fanshon da ya nuna rashin godiyarsa ga Kwankwaso wutar Jahannama ce makomar sa

Fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a karkashin babbar jam’iyyar adawa ta PDP a shekarar 2019, Aminu Abdussalam ya zargi ‘yan fanshon jihar Kano da nuna rashin godiya ga Allah. 

Abdussalam ya ce ‘yan fanshon da suka kai karar tsohon gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso zuwa ga hukumar EFCC ba su da godiyar Allah ko kadan kuma basu kyauta ba.

“ A lokacin Kwankwaso ne ‘yan fansho suka ji dadi suka kuma samu walwala sosai, domin a lokacin ne yayi musu karin kudi har naira dubu biyar (N5,000). Amma wai yau sune suka kai shi kara gaban hukumar EFCC. ‘’

Duk dan fanshon da bai godewa Kwankwaso ba butulu ne kuma wutar jahannama ce makomar sa, saboda Kwankwaso ya yi iya bakin kokarinsa. Daya bayan daya za a dinga jefa su a Jahannama saboda rashin godiyar Allah da suke da ita..

A cikin makon da ya gabata ne dai jaridar Premium Times ta ruwaito cewa hukumar EFCC ta aikawa da Sanata Kwankwaso sammaci.

Duk da dai cewa Kwankwaso bai kai kanshi ga hukumar ta EFCC ba, amma wasu bayanan sirri suna nuna cewa ‘yan fansho na jihar Kano ne suka maka shi gaban hukumar domin yaje yayi bayani dangane da kudaden fansho na jihar a lokacin da yayi gwamnan jihar. 

Hukumar ta EFCC na zargin Kwankwaso da handame wasu makudan kudade na ‘yan fansho a lokacin da yake mulki a jihar.

Mutane da dama na ganin cewa wannan lamari na da nasaba da wata makarkashiya da ake so a yiwa tsohon gwamnan don a kakaba masa laifi, ganin yadda matar gwamnan jihar Hafsat Ganduje da dan ta suke faman tafka rikici kan harkallar wasu makudan kudade. 

Wannan dalili ne ya sanya suke ganin aka maka Kwankwaso gaban hukumar EFCC. 

Shin kuna da wani abin cewa? za ku iya bayyana ra’ayinku a wajen sharhi dake kasa.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Www.Arewatrending.com

—- Upcoming Topics —- Jerin Abubuwan da zamu ringa kawowa A wannan shafin Na ArewaTrending.com —-

online college for psychology, structured settlement, accident lawyer, online casino michigan, healthcare, medical, medicines, illnesses, hospitals, buy car insurance online, accidentes de carros,

online gambling in michigan online classes criminal justice car insurance quotes texas voip business phone service drupal developer shop insurance auto car insurance lawyer auto insurance quotes car insurance quotes michigan

car insurance quotes ohio life insurance auto insurance life insurance quote life insurance australia online college for business car insurance quote insurance quotes auto insurance quotes car insurance quote car, online colleges in pa addiction hotline car insurance florida quotes car insurance quotes california online degree criminal justice online business school free

Leave a Reply