Hausa Series

Gidan Badamasi zango na uku: Hotunan yadda ake daukar zango na uku na shirin barkwanci

Da alama adahama yasami abin dayakeso

Taska da obinna da alama wata tattaunawa suke akan Alhaji badamasi

Taska da obinna

Ananan anadaukar shirin Gidan badamasi zango na uku da Alama wannan fitar zatafi sauran fitar shirin nabaya..

Alhaji badamasi yasami Karin mazauna agidansa.. Hhhhh😁😁

#Gidan badamasi zango na uku

Kuna sauraron labarine daga arewa trending.com

Leave a Reply