Labaran Duniya

The sale of girls in northern Nigeria is one of the leading causes of rape in Nigeria.(( Tallace tallace na ‘ya ‘ya mata a arewacin najeriya yanadaya daga cikin abubuwan dayake janyo fyade a najeriya. ))

The sale of girls is one of the leading causes of rape in Nigeria.

Of course, the proliferation of girls is one of the main causes of rape in Nigeria.

Do Girls Advertise on Business?

WAIWAYE

In the past, our parents and grandparents did not take this practice by force.

You see, there are a lot of advertisements, and you will find that most of the parents of their children are advertised, who are indebted to their parents for their children’s advertisements.

Education for girls in this day and age is very important. From the Islamic point of view, including Boko. But I find that some women are selling at night instead of sending them to Islam or school.

(( Hausa ))

Yawan tallace-tallace na ‘ya ‘ya mata yanadaya daga cikin abubuwan dasuke jawo fyade a najeriya.

Tabbas yawan tallace-tallacen na ‘ya’ya mata yanadaya daga cikin abubuwan dake jawo yawan fyade a najeriya,idan kaiduba ga jahar Kano zakasami Mata wadanda suke fitowa tunsafe daga kauyikansu sushigo birnin na Kano domin yin tallah.

Waishin sai ‘ya’ya Mata sunyi tallah za’asami ciniki?wannan bahujjabace.

WAIWAYE

Ashekarun baya iyaye da kakanninmu basu dauki wannan al”adaba ta dorawa mata tallace tallaceba hasalima akillace suke agida.

Kaga kuwa yanzune akasami wannan yawan tallace tallancan,kuma zakasami mafi akasarin iyaye natura ‘ya’yansu tallah tunsafe,wanda sukansu iyaye basusan inda ‘ya’yansu keshigaba Domin yin tallan.

Ilimi ga ‘yamace a wannan zamani yanada matukar mahimmanci Kama daga kan na islama harda na bokon To amma saika tsinci wasu matan suna tallah dare darana madadin turasu islamiyya kokuma makarantar Boko.

Kuna sauraron labarine daga arewatrending.com…

Leave a Reply