Labaran Duniya

Police, Army Arrested in Nigeria (( An kama Dan sanda da Soja cikin masu fashi da makami A nigeria ))

Ondo State Police have arrested an unidentified police officer, David Friday, along with another soldier, innocent Victor, on suspicion of armed robbery.

The state police chief, CP Bolaji salami, said the suspects were arrested in Ojadale area of the state where they were arresting robbers and confiscating money and equipment.

He said they managed to confiscate some items including mobile phone and petrol from the suspect.

The military says he was not arrested in connection with the robbery, but is being held incommunicado.

They are now being prosecuted for reaping what they sowed.

(( Hausa ))

Yan sandan jihar ondo sunyi nasarar kama wani Dan sanda da ba’adade da daukar sa Aiki ba, mai suna David Friday tare da kuma wani Soja, mai suna innocent Victor bisa zargin su da yin fashi da makami.

Shugaban yan sandan jihar, CP Bolaji salami ya bayyana cewa an kama masu laifinne a yankin ojadale na jihar inda suke tare mutane suna masu fashi suna kwace kudade da kayan amfani.

Yace sun samu nasarar kwace wasu kayayyaki da suka hada da wayar hannu da man fetur a hannun wanda ake zargi din.

Amma shi kuma sojan yace ba’a wajen fashi da makami aka kamashi ba, an kamashine yana aiki ba bisa doka ba.

Yanzu haka ana shirin gurfanar dasu gaban kotu domin su girbi abinda suka shuka.

Leave a Reply