Labaran Duniya

Shugaban Twitter ya sauka daga mukaminsa

Daya daga cikin mutanen da suka kafa Twitter Jack Dorsey ya ajiye mukaminsa na babban jami’in kamfanin.

Shafin Twitter ya ce babban jami’in fasaha Parag Agrawal ne zai maye gurbinsa.

Mista Dorsey, wanda ya na cikin wadanda suka kafa Twitter a shekara ta 2006, ya kasance babban jami’in gudanarwa na Twitter da kuma kamfanin hada hadar kudi na Square.

” lokaci ya yi da zan tafi” a cikin wata sanarwa da ke dauke da sa hannunsa, yana mai cewa kamfanin “a shirye ya ke ya ci gaba.”

Mista Dorsey ya ce yana da kwarin gwiwa a kan wanda zai maye gurbinsa. “Ina matukar godiya ga fasaharsa da kuma kwazonsa . Lokaci ya yi da zai yi jagoranci,” in ji shi.

A shekarar 2011 Mista Agrawal ya soma aiki a Twitter , kuma shi ne shugaban fasahar kamfanin tun 2017.

‘Ina son Twitter’

Mista Dorsey ya kawo wani sabon salon a harkar harkar inda ya rika amfani da zoben hanci tare da barin dogon gemu tare da cin abinci sau daya kacal. Sai dai ya manzon matsin lamba daga masu zuba hannun jari, wadanda suke ganin Twitter ba ya samun kulawa yayin da shi ma yake aika sakonni. A ranar Lahadi, Mista Dorsey ya wallafa shafinsa na Twitter cewa: “Ina son Twitter.”

a separate message to the official corporate statement, Mr Dorsey tweeted: “Not sure anyone has heard but I resigned from Twitter.”

“There’s a lot of talk about the importance of a company being ‘founder-led’. Ultimately I believe that’s severely limiting and a single point of failure,” he wrote in an attached email he sent to staff.

A wani sako na daban da walafa a shafinsa na Twitter, Mista Dorsey ya ce: “Ban sani ba ko kun ji labarin cewa na ajiye mukamina a kamfanin Twitter.” Ya kara da cewa zai sauka daga kwamitin gudanarwa na kamfanin bayan wa’adinsa ya zo kSaarshe

Sai dai wata mai sharhi kan harkokin zuba jari, Victoria Scholar ta ce matakin b aba mambobin kwamitin na Twitter mamaki ba , “wadanda rahotani suka ce tun bara ne suka fara shiryen shiyen bakwana da Dorsey”.

Ana kallon matakin a matsayin sauyin “da zai ba Twitter damar bude sabon babi da kuma daukar matakai masu inganci”, a cewarta. 

Watakila babban matakin da Mr Dorsey ya dauka shi ne dakatar da tsohon shugaban kasar Donald Trump daga shafin, bayan tarzomar da aka yi a ginin Capitol. Hakan ya janyo kakkausar suka daga magoya bayan Mista Trump.

Mike Solana, shugaban wani kamfani mai zaman kansa na Asusun Kafa asusun twitter ya ce “Mutane sukan danganta Jack Dorsey tare da tantance bayanan Twitter, amma hankalina shine ya yi abin da zai iya a cikin ‘yan shekarun nan da suka gabata don ci gaba da bude dandalin.”

Ya kara da cewa: “Abubuwa za su fi muni idan ba shi ba, ba za su yi kyau ba.

Shugabanci mai hangen nesa

Jack Dorsey mai shekaru 45 ya kafa kamfanin tare da hadin gwiwar Biz Stone da Evan Williams da Noah Glass a shekarar 2006.

Mista Dorsey , ya zama fuskar kamfanin, bayan aika sakonnin farko na twitter da kuma dadewar da ya yi a matsayin shugaban gudanarwa.

Ya bar aikin shugaban Twitter a 2008 kuma ya kafa tsarin biyan kuɗi na dijital da ake kira Square, wanda kuma ya girma zuwa kamfani na biliyoyin dala. Sai dai ya sake rike mukamin a shekarar 2015 bayan da babban jami’in zartarwa na lokacin Dick Costolo ya sauka daga mukaminsa.

Mukamin da ya rike ya sa ya rika bayyana a gaban ‘yan majalisar dokokin Amurka da aka nuna a kafar talibijin domin amsa tambayoyin da suka shafi shafinsa da kuma rawar da shafin yake takawa wajan yada labaran karya, wanda wani abu ne da aka sha zargin kamfanin da rashin tabuka wani abin a zo gani wajan magance matsalar a shekarun baya baya nan.

Kamar sauran shafukan sada zumunta shi ma ana zarginsa da nuna son zuciya a bangarorin biyu na siyasar Amurka.

—- Upcoming Topics —- Jerin Abubuwan da zamu ringa kawowa A wannan shafin Na ArewaTrending.com —-

online college for psychology, structured settlement, accident lawyer, online casino michigan, healthcare, medical, medicines, illnesses, hospitals, buy car insurance online, accidentes de carros,

online gambling in michigan online classes criminal justice canada, university of Canadian, Canadian scholarship, Canada, best university in Canada, car insurance quotes texas voip business phone service drupal developer shop insurance auto car insurance lawyer auto insurance quotes car insurance quotes michigan

car insurance quotes ohio life insurance auto insurance life insurance quote life insurance australia online college for business car insurance quote insurance quotes auto insurance quotes car insurance quote car, online colleges in pa addiction hotline car insurance florida quotes car insurance quotes california online degree criminal justice online business school free

car insurance quotes car insurance quote free auto insurance quote comparison insurance vehicle vehicle insurance online colleges in ohio abogados accidentes de trabajo abogado de accidente de trabajo gimnasia ritmica masculina mesothelioma meaning car insurance quotes pa compare cars for insurance rates compare car insurance rates auto insurance michigan

study online best wordpress hosting best hosting for wordpress casino sites new substance abuse treatment near m business finance degree homeowners insurance homeowners insurance texas courses online for nurses hvac service near me car insurance cost liability insurance only free car insurance software development company make online bank account accounting software for small busi software development company at software development company us software development company in software development company in pentesting nursing course online nursing courses online lead generation software online degree email marketing software best online colleges best online college timeshare freedom group.

car insurance near me cheap car insurance near me cheapest houston maritime attorney rehabilitation center liability insurance business liability insurance for llc liability insurance Ilc psychology degree home insurance texas seo marketing company student loan consolidation liability insurance auto health management degree commercial auto insurance auto insurance near me wordpress hosting sites mesothelioma asbestos best car insurance for college stud digital experience platform term insurance quote hvac repair near me car insurance liability only home insurance quote home insurance quotes commercial insurance quotes online degree programs inventory management software homeowners insurance quote email marketing services.

Leave a Reply