Labaran Wasanni

West Ham ta jajirce wajan zawarcin Dan wasa Jesse Lingard

Dan wasan ingila jesse lingard maishekarar 28 aduniya wanda ayanzu West harm ke zawarcin sa.

Anbawa dan wasa jesse lingard dama wajan doka wasa acikin kungiyar kwallon kafa ta west harm.

Hoton Dan wasa Jesse lingard

Danwasan yabaiyana cewa baitabasamin damar dayasamu ayanzuba tunlokacin dayake bugawa ingila wasa…

Dawson da kuma Benrahma sun je West Ham domin buga mata wasannin aro daga Watford da kuma Brentford masu buga Championship a watan Oktoba.

David Moyed ya yi aiki da Lingard a shekarar 2013 a Manchester United.

Kuna sauraron labarine daga arewa trending.com kucigaba da bibiyarmu domin samin ingantattun labarai.

Leave a Reply