Labaran Duniya

The Poultry Farmers Association of Nigeria (PAN) urges the government to import imported maize and soybeans.

The Nigerian Poultry Farmers Association is urging President Muhammadu Buhari to import maize and beans from the country.

The chairman of the Poultry Farmers Association called on the government to support the importation of maize and soybeans from the country.

He called on the government to ban the export of soybeans and maize, citing losses and inflation in the market, poultry sector and poultry feed sector.

Dr. Olalekan Osisi, Secretary-General of the West Bank of Nigeria (PAN), has appealed to the government to stop it. Imported maize and soybeans.

Odunsi said: “Imports of chickens will make the poultry industry worse off.

(( Hausa ))

Kungiyar masu kiwon kaji takasa najeriya na rokon shugaba Muhammad buhari kan Shigo da masara da waken daga kasar wake.

Shugaban kungiyar masu kiwon kajin yabukaci gwamnati da ta tallafa wajen Shigo da masara da waken suya daga kasar wake.

Yayi kira da gwamnati data hana fitar da nau’ikan waken suya da masara daga kasarnan,yakuma baiyana irin asara dakuma hauhawar farashi da kasuwar ke fuskanta, bangaren kaji dakuma bangaren abincin kajin.

Dakta olalekan odunsi babban sakatare-janar nakudu maso yamma nakungiyar masu kiwon kaji na najeriya wato (PAN) yayi Kira ga gwamnati data Hana. Shigo da masarar dabbobi da waken suya..

Odunsi yace “shigo da kaya daga waje zaiceci Marana’antar kaji damasu kiwon kaji daga durkushewa..

Arewa trending tv ce tarawaito

Kuna sauraron wannan labarine daga arewatrending.com kucigaba da bibiyarmu domin samin ingantattun labarai..

Leave a Reply