Kannywood

Jaruma Momi gombe takarye ahannu bisa tsautsayi Wanda baya huce ranarsa..

Jaruma momi gombe takarya ahannunta nadama bisa tsautsayi dabaya huce ranarsa.

Jarumar a shekarar 2019/2020 tataka muhimmiyar rawa awannan Marana’anta ta fim.

Jarumar wacce itace tsohuwar matar mawaki adam fasaha,munaimata yajiki,lafiya uwarjiki babu maifishi dake saida lafiya zaka iya komai idanba lafiya sunanka hoto.

Hoton momi gombe Kenan

Munafatan Allah yakara mana lafiya.amin..

Kuna sauraron labarai daga arewatrending.com kucigba dabibiyarmu dansamin ingantattun labarai..

Leave a Reply